An samu matukar raguwar yake yake da mace mace a duniya,koma bayan yadda wasu mutane suke zato. Binciken ,wanda gwamnatocin Canada,Norway,Sweden Switzerland da Burtaniya suka dauki nauyinsa, yace, ...
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce cikin ko wadanne mutane 10 da ake da su a duniya, 9 na shakar gurbatacciyar iska abinda ke kai ga mutuwar mutane sama da miliyan 6 kowacce shekara.
A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
Wata cibiyar gudanar da bincike a kan rikice-rikice a duniya wadda ke Sweden ta ce mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zaman tankiya da ake yi a gabashin Asia sun taimaka wajen gagarumar karuwar ...
A ranar Alhamis (21.01.2021) kungiyar kwadago ta duniya ILO ta fara wani shiri ta kafar Intanet na "Shekarar Majalisar Dinkin Duniya don kawar da kwadagon kananan yara, maimakon zuwa makaranta. Wannan ...
Yayin da ake bikin ranar yaki da cutar tarin fuka ko kuma TB a fadin duniya, hukumar lafiya ta ce alamu sun nuna karara cewa cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 ta sha gaban tarin fuka wajen saurin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results